Thursday, February 5
Shadow

Ji Yanda Ango ya fasa Aure ana saura kwanaki 3 a daura mai aure saboda amarya ta mai karyar tana Gida alhalin ta fita

Wani Ango ya ga Amaryarsa a Kasuwa shine ya daga waya ya kirata yake tambayarta tana ina?

Sai tace masa tana gida, Anan yace ya fasa auren saboda karyar data yi masa, kuma hakan ya farune yayin da ake saura kwanaki 3 a daura musu aure.

Karanta Wannan  Bayan da ya sokesu kan karrama Peter Obi, Sheikh Sani Yahya ya janye kalaman sa tare da bada hakuri ga Yusuf Sambo Rigachukun

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *