Wednesday, April 8
Shadow

Shugaban Kwamitin Da’a na majalisar Dattijai zai bar jam’iyyar sa ta Labour Party zuwa APC

Shugaban Kwamitin Da’a na majalisar Dattijai, Senator Neda Imasuen, wanda ya fito daga jihar Edo zai bar jam’iyyarsa ta Labour party zuwa jam’iyyar APC.

Rahotanni ya shirya tsaf dan canja jam’iyyar tasa.

Ya bayyana cewa, zai dauki wannan mataki ne saboda jam’iyyarsa ta Labour party ta rasa Alkibla.

Yace kuma zai sanar da komawarsa jam’iyyar APC ranar 12 ga watan Yuni a birnin Benin City.

Karanta Wannan  ALHAMDULILLAH: Sojojin Nijeriye Sun Aika Da Rikakken Dan Ta'àďďan Da Ya Addabi Jihar Katsina, Sani Wala Burki Zuwa Barzahu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *