Monday, April 6
Shadow

ALLAHU AKBAR: Ta Karɓi Musulunci Bayan Ta Auri Musulmi, Inda Ta Sauya Suna Daga Ojima Zuwa Karima

ALLAHU AKBAR: Ta Karɓi Musulunci Bayan Ta Auri Musulmi, Inda Ta Sauya Suna Daga Ojima Zuwa Karima.

Karima wacce ‘yar kabilar Igala ce, ta ķaŕbì Musulunci ne a babban masallacin Juma’a na garin Abocho dake karamar hukumar Dekina a jihar Kogi.

Karanta Wannan  A Bari Tinubu Ya Kammala Wa'adinsa Na farko Kafin A Yanke Masa Hukunci, Inji Shugaban Kunhiyar Matasan Arewa, Yerima Shettima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *