
Wannan wani dansanda ne da aka kama bisa zargin satar Wutar Lantarki.
Rahoton yace an kamashi ne a Makurdi, babban birnin jihar Benue inda jamaa suka dakeshi.
A Bidiyon an ganshi rigarshi da jini inda kuma ya amsa laifinsa da inda ya sato wayoyin wutar da aka ganshi dasu.
Da yawa dai sun yi Allah wadai da halinsa.