
A wani Live da suka yi tare da Gfresh da Sadiya Haruna da sauransu, Sadiya tace Gfresh ya mata munafurci.
Saidai tace kada ya sake dan idan ya sake zasu sake yin irin fadan da suka yi aka jisu a baya.
A yayin jawabinta, ta bayyana wani zargi da ake musu ita da Gfresh da matar Gfresh din.
Wai ya dauki matarsa sun je gidanta sun hadu sun yi lalata.
Sadiya ta musanta wannan zargi inda tace bai faru ba.
Saurari bayaninta a Bidiyon kasa:
Da alama dai lamarin be yiwa Sadiya Haruna dadi ba.