
Amaryar Abdul M. Shareef watau Maryam Malika wadanda dukansu ‘yan fim ne ta fashe da kuka a wajan bikinta.
A cikin wani Bidiyon ta da aka ga yana yawo a kafafen sada zumunta, An ga Malika na zubar da hawaye inda kawayenta da yawa ke bata baki.
Saidai wasu sun yi mamakin ganin kukan Malika a ranar aurenta, musamman ma ganin cewa bazawara ce.