
Wata matar aure ta dauki hankula bayan kai karar Mijinta wajan Fasto bisa zargin bai iya soyayya ba.
Matar tace tunda suka yi aure ko kiss Mijin nata bai taba mata ba, da yayi Niyyar kwanciyar aure da ita saidai kawai yace mata ta bude masa.
Menene ra’ayinku aka wannan?