
Shahararren dan Daudu, Idris Okuneye wanda aka fi sani da Bobrisky ya bayyana cewa, a yanzu ya kammala canja komai na jikinsa inda ya zama cikakkiyar mace.
Bobrisky ya bayyana hakane a wata sanarwa da ya fitar a shafinsa na sada zumunta.
Yace yana son a yanzu a rika kiransa da sunan Afolashade Amope.
Yace shima yanzu za’a iya yin jima’i dashi kamar yanda ake yi da kowace mace.
Ya lokaci yayi da mutane zasu amince da hakan inda ya taya kansa murna.
Kuma yacw yana Alfahari da kansa.