Friday, December 5
Shadow

Zan cika duka alkawuran da nawa ‘yan Najeriya >>Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa zai cika duka alkawuran da yawa ‘yan Najeriya.

Ya bayyana hakane a ziyarar aiki da ya kai jihar Nasarawa.

Shugaban kuma ya bayar da tabbacin baiwa jihar Nasara gudummawar da take bukata wajan ci gaba musamman ta fannin ma’adanai da noma.

Ya bayyana hakane yayin ziyarar da ya kaiwa Sarkin Lafiya,Sidi Bage Muhammad sannan ya jinjinawa Gwamna Abdullahi Sule game da ayyukan ci gaba da yayi a jihar.

Karanta Wannan  Jajirtaccen Dan Sanda DCP Abubakar Guri Ya Rasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *