
Hoto ya bayyana na yanda masu kudi a shekarar 1986 suka bayar da tallafi dan kafa gidauniyar Kano.
A waccan shekarar, Aminu Dantata ya bayar da tallafin Naira Miliyan 10.
Inda Isyaka Rabiu kuma ya bayar da tallafin Naira miliyan 4.
Da safiyar yaune dai Allah ya karbi rayuwar Aminu Dogo Dantata.
