Friday, December 5
Shadow

Gwamnatina ta baiwa mutane 100,000 bashi, kuma zau kara baiwa wasu>>Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, Gwamnatinsa ta baiwa mutane 100,000 bashi.

Sannan akwai wasu 400,000 da suke kan layi suma za’a basu bashin.

Akwai tsare-tsaren bashi da yawa da Gwamnatin Tinubu ta kawo saidai da yawan ‘yan Najeriya na kokawa da cewa basa samu ko da sun nema.

Karanta Wannan  ABIN MAMAKI: Wasu Mabiya Shi'a Sun Aikawa Fàĺàšďìnawa Tallafìn Ķayan Àbinci Ta Hanyar Jefàwà Cìkin Kogin Legas, Inda Sùke Fatàn Sakòn Tàllafin Ya Kài Kasaŕ Fàlàsdìñ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *