
Wani Bidiyon waka na yawo a kafafen sada zumunta inda ake yada cewa Rarara yawa Ganduje waka bayan saukarsa daga shugabancin jam’iyyar APC.
Saidai Binciken da hutudole ya gudanar ya gano wakar ba Ganduje akawa ba, Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai akawa.
Dr. Abdullahi Umar Ganduje dai ya ajiye mukaminsa na shugaban APC amma lamarin na cike da sarkarkiya.