Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyo: Fastuwa Mace data yi shigar banza tana wa’azi a coci ta dauki hankulan maza

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wata fastuwa mace ta dauki hankula bayan da aka ganta tana wa’azi a coci sanye da matsatstsun kaya.

Da yawan samari dai sun bayyana cewa cocinta zasu rika zuwa.

https://twitter.com/OladapoMikky/status/1939235533508542715?t=JhhPdiK2CjbspPhR-2P6Hg&s=19

Saidai wasu sun ce irin wannan shiga bata dace da me wa’azi ba.

Karanta Wannan  Ji yanda aka kama wani Barawon waya da ya sace wayar wata mata tana bacci amma bai kashe wayar ba, data kira yace sai ta bashi dubu 50

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *