Monday, December 9
Shadow

Najeriya ta zo ta 5 a Duniya wajan yawan masu amfani da kafafen sada zumunta

Najeriya ta haura zuwa matsayi na 5 a Duniya a cikin kasashen da suka fi amfani da kafafen safa zumunta.

Kafafen Cable.co.uk da We Are Social ne suka bayyana hakan a wata sanarwa da suka fitar.

A bayanin an ga cewa, ‘yan Najeriya na yin akalla awanni 3 da mintuna 23 akan kafafen sada zumunta.

Kasar Kenya ce ta zo ta daya sai kasar Kasar Africa ta kudu ke take mata baya inda kasar Brazil ta zo ta uku sai kasar Philippines ta zo ta 4.

Ga jadawalin kasashen da suka fi yawan Amfani da kafafen sadarwar zamanin kamar haka:

Kenya – 03:43

South Africa – 03:37

Karanta Wannan  Tonon Silili, Kalli Hotuna: An Bayyana 'yan matan kakakin majalisar tarayya, Godswill Akpabio har su 5

Brazil – 03:34

Philippines – 03:33

Nigeria – 03:23

Colombia – 03:22

Chile – 03:11

Indonesia – 03:11

Saudi Arabia – 03:10

Argentina – 03:08

Mexico – 03:04

Malaysia – 02:48

Ghana – 02:43

Egypt – 02:41

Thailand – 02:30

Bulgaria – 02:26

Vietnam – 02:23

Portugal – 02:23

Romania – 02:20

Italy – 02:17

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *