Friday, January 23
Shadow

Rabon da a ga tashin hankali irin wanda ya faru a shekarar 2023 tun yakin Duniya na 2

Rikice-Rikicen da suka faru a Duniya a shekarar 2023 ba’a taba ganin irin su ba tun shekarar da aka yi yakin duniya na biyu.

Hakan ya fito ne daga wani bincike da wata kungiya ta kasar Norway ta yi.

An yi rikice-rikice akalla 59 a Duniya wanda 28 a Africa aka samesu.

Kuma a kasashen 34 ne aka yi wannan rikice-rikice.

Karanta Wannan  Idan har yau, Kwanaki 3 bayan shugaban kasa yayi dokar sabon taken Najeriya baka iya rerashi ba, kai me laifine kana cin amanar kasa, kuma idan aka kamaka zaka dandana kudarka>>Hukumar 'Yansanda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *