Friday, June 26
Shadow

Kasar Saint Lucia ta girmama shugaba Tinubu

Kasar Saint Lucia ta girmama shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da lambar girmamawa mafi girma a kasar.

Hakan ya farune yayin da shugaba Tinubu ke ziyarar aiki a kasar kuma an karramashi ne dan kokarinsa wajan kyautata zumunta tsakanin kasashen biyu.

Ba kasafai kasar Saint Lucia ke baiwa kowa wannan kyautar karramawar ba wanda hakan ke nuna muhimmancin da shugaba Tinubu ke dashi a wajansu.

Karanta Wannan  Kalli Hoto: Baturiya na sayar da Awara a Najeriya, da yawa dai sun ce basu yadda da ita ba, 'Yar Leken Asiri ce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *