Tuesday, September 15
Shadow

Kalli yanda Dangote ya raka gawar Kawunsa Aminu Dantata zuwa Madina

Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya raka gawar kawunsa, Aminu Dantata daga Abu Dhabi kasar UAE zuwa Birnin Madina na kasar Saudiyya.

Aminu Dantata ne daya daga cikin kawun Dangote Dangote na karshe da suka rage masa.

Bayan sallar la’asar a kasar Saudiyya da misalin karfe 1:30 a Najeriya ne za’a yi jana’izar Marigayin.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna:Yanda Wani dan Siyasa a jihar Kogi ya rabawa mutanen mazabarsa tayar mashin dan su dogara da kansu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *