Friday, December 5
Shadow

Bidiyon yanda wani dan Najeriya ya fashe da kuka saboda budurwarsa ta ki daukar wayarsa

Wani dan Najeriya ya fashe da kuka bayan da budurwarsa ta ki daukar wayarsa.

Mutumin ya dawo daga kasar waje ne inda yayi ta neman Budurwarsa amma taki daga masa waya.

https://twitter.com/AsakyGRN/status/1939948404638937239?t=2V2tTU0ii9B8XRbjZTbONA&s=19

Dalili kenan ya fashe da kuka kuma ya dauki Bidiyo yake yadawa a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Kalli Hotunan yanda Motar rusau ta bayyana a gidan Sarkin Nasarawa, inda Sarki Aminu Ado Bayero yake zaune yanzu haka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *