Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyo daga wajan taron gamayyar ‘yan Adawa na jam’iyyar ADC, Dino Melaye yana ta wake-wake

Bidiyo kenan daga wajan taron gamayyar ‘yan Adawa na jam’iyyar ADC da ya gudana a Musa ‘Yaradua centre dakw Abuja.

A ji Dino Melaye na wake-wake a wajan yana cewa, APC kauce, ADC ta zo.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kalli Bidiyon yanda Dambarwa ta barke a majalisa inda wasu sanatoci suka ce a bar Janar Christopher Musa ya wuce amma wasu sukace basu yadda ba sai an masa tambayoyin da suka kamata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *