Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon sanata Elisha Abbo da matarsa suna rawa, yace suna jin dadinsu

Sanata Elisha Abbo kenan a wannan Bidiyon tare da matarsa suke nishadi a gida.

Ya saka Bidiyon a shafinsa na sada zumunta inda mutane da yawa suka yaba.

@dr.p_pat

Our love isn’t perfect but it is definitely real. This is our daily life. Always making the most of every second we have with joy and laughter. My Husband, my beloved ❤️. #govira @SENATOR ISHAKU ABBO – SIA #foryoupage #lovestory @Sen

♬ original sound – Dr.Patience Ishaku Abbo

Lamarin ya dauki hankula.

Karanta Wannan  Bidiyon yanda Alhazai ke bankwana da gida a Ibadan Jihar Oyo ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *