
Tauraruwar Tiktok, Babiana wadda aka fi sani da Queen of update ta saki sabon Bidiyo bayan na jiya da aka ganda tana kuka tana korafin yada Bidiyon tsiraicinta da ake.
A wannan karin ta bayar da hakuri ne:
Babiana tace ita bata ce zata fita daga Addinin Musulunci ba.