Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Malaman Darika na sukar Sheikh Lawal Triumph bayan da ya karanto Hadisin dake cewa an samu kwarkwata akan Annabi(Sallallahu Alaihi wasallam)

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Malaman Darika da yawa ne suke sukar malam Lawal Triumph bayan da ya karanto Adisin dake cewa an samu Kwarkwata akan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Malaman darikar dai sun bayyana wannan da cewa cin fuska ne da rashin ganin darajar Annabi(Sallallahu Alaihi wasallam).

Sannan sun ce Ko da an ruwaito wannan Hadisi bai kamata a rika karantashi ba dan bai dace da Annabi(Sallallahu Alaihi wasallam) ba.

@ahmaddidat4

#ahmaddidat #alquran_alkareem0 #muslimvideo @DUTSEN TANSHI MAJLIS BAUCHI @Sunusi Abdulmajid @JAGABAN MALAM LAWAN TRIUMPH @TASKAR MALAN LAWAN TRIUMPH

♬ original sound – Ahmaddidat

Saidai an samu wasu malaman Izala da suka fito suke kare malam Lawal Triumph.

Karanta Wannan  Sauyin yanayi da rashin bin ƙa'idar gini ne suka haddasa ambaliyar Mokwa - Gwamnatin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *