
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bugi kirjin cewa, fine ya fara yin musulmi da musulmi ya ci zabe.
Ya bayyana hakane a wajan wani taro da aka gudanar.
El-Rufai yace Shine ya fara yin musulmi da musulmi, watau shi da mataimakiyarsa Hadiza Balarabe kuma suka ci zabe.
Ya kara da cewa gashi kuma Tinubu yayi, watau Shi da kashim Shettima.
El-Rufai kara dacewa idan wani ya is ya gwada Kirista da kirista muga ko zai kai labari.