
Matar Gfresh, Al’amin, Maryam, ‘Yar Yola da aka ga sun yi fada akan Sadiya Haruna a yanzu sun Shirya.
An gano sun shirya ne bayan da aka ga Maryam ta wallafa Bidiyo tana cewa, Zama Daram gidan Mijinta.
A baya dai an jisu suna cacar baki a Wani Bidiyo da ya fita.