Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rasu.
Me magana da yawun Buharin, Malam Garba Shehu ne ya bayyana hakan.
Garba Shehu ya bayyana cewa, Buhari ya rasu a Landan kasar Ingila.