Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon Sadiya Haruna kwance akan cinyar Angonta

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“transform”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta wallafa Bidiyon ta kwance kan cinyar Angonta.

Sadiya Haruna ta yi godiya ga Ali Jita bisa wakar Uwargida me Kafaciti.

Da yawa dai sai shaci fadi suke akan wanene mijin.

https://www.tiktok.com/@sayyada_sadiya_haruna/video/7526817547488988422?_t=ZM-8y1DxBl7hyv&_r=1

Har yanzu dai bata fito fili ba kan wanene mijin Sadiya Haruna.

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya zata fara hako danyen Man Fetur a jihar Ogun

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *