Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta bada hutu gobe 15 ga watan Yuli dan yin jimamin rashin Buhari

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Gwamnatin tarayya ta sanar da gobe Talata, July 15 a matsayin ranar Hutu dan yin jimamin rashin tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari.

Ministan harkokin cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo ne ya bayyana hakan ranar Litinin a madadin Gwamnatin tarayya.

A jiya ne dai aka sanar da rasuwar shugaba Buhari a hukumance.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu Zai Kai Ziyara Kasar Sin Domin Haɓaka Tattalin Arziki Da Kayayyakin More Rayuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *