
Wannan lauyan me suna Muhanuuzi ta bayyana cewa tana ganin babu Adalci a halastawa maza auren mata fiye da daya amma kuma su matan ba’a barsu su auri maza fiye da daya ba.
Tace idan ba haka ba to babu Adalci kawai ana son a rika juya matane
saidai da yawa basu yadda da wannan ra’ayi nata ba