Friday, July 17
Shadow

Idan dai da Adalci a Duniya, Kamata yayi yanda aka halastawa maza auren mace fiye da daya, muma mata a halasta mana auren maza je fiye da daya>>Inji Lauya, Muhanuuzi

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wannan lauyan me suna Muhanuuzi ta bayyana cewa tana ganin babu Adalci a halastawa maza auren mata fiye da daya amma kuma su matan ba’a barsu su auri maza fiye da daya ba.

Tace idan ba haka ba to babu Adalci kawai ana son a rika juya matane

saidai da yawa basu yadda da wannan ra’ayi nata ba

Karanta Wannan  'Yan Najeriya na fama da wahala da Talauci sai mun tashi tsaye>>Akpabio ya gayawa Sauran Abokan aikinsa Sanatoci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *