Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: An nuna cikin kabarin Shugaba Buhari, Su Tinubu da Kashim Shettima na zaune a gefe suna kallo

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“transform”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Wannan cikin kabarin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne inda za’a binneshi.

An ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima da sauran manyan jami’an gwamnati a gefe suna kallo.

Karanta Wannan  Hotuna: Kalli Mahaifiya ga tsohon Jarumin Kannywood marigayi Rabilu Musa Ibro ta ziyarci mawaƙi Dauda Kahutu Rarara a gidansa na Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *