Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya kara aure inda ya auri mata ta 4.
An daura aurenne a Abuja.
Kuma Hutudole ya fahimci cewa sunan matar Hiqma.