Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Hotunan irin kyakkyawar tarbar da Kanawa sukawa Shugaba Tinubu

Kanawa sun nunawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu soyayya a yayin ziyarar da ya kai jihar dan yin gaisuwar Dantata.

Mutane da yawa ne suka fito suka tarbi shugaban kasar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Allah Sarki, an bata aikin dafa abincin biki, shine ta yi kuskuren dafashi ba ranar Bikin ba, tana ta rokon a zo a siya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *