
MURNA: Fitaccen Mawakin Siyasa A Najeriya Alhaji Dauda Kahutu Rarara, Ya Samarwa Daya Daga Cikin Masu Taimaka Mashi A Kafafen Sadarwa Zamani (Social Media) Malam Mubarak Dabai Mukami Na (Senior Legislative Aide)
A Ofishin Kakakin Majalisar Wakilai Hon. Tajuddeen Abbas.
Allah Ya Sanya Alkhairi, Ya Allah Ya Taimaki Matasan Najeriya!
~Karaduwa Post