Friday, December 5
Shadow

Ji yanda manajan Otal a Ingila ya kirawa Gwamnan Najeriya daya kama daki a otal din ‘yansanda saboda yawan kudin da yaga yana watsi dasu, ya sha ya haukacene

Manajan Otal a kasar Ingila ya kirawa Gwamnan Najeriya da yaje otal din ya kama daki yake watsi da kudi ‘yansanda inda yayi tunanin ya haukacene.

Gwamnan ya je otal dinne dan yayi bikin zagayowar ranar Haihuwarsa.

Inda ya rika watsi da takardin Fan 50 da fan 10.

Da ‘yansandan suka je otal din, saida abokan gwamnan wanda suma gwamnoni 2 ne da suka ke tayashi murna auka shiga tsakani inda suka cewa ‘Yansandan ba mahaukaci bane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Sa in Sar da Sanata Barau Jibrin yayi inda yake cewa baya tsoron Donald Trump, Abin Kunyane ya jawowa yankin Arewa>>Inji Wannan matashin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *