
Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Musa Asadussunnah ya bayyana cewa, idan sabuwar jam’iyyar su Atiku ta ci zabe, sai an ce gara Tinubu dasu.
Malam yace nan gaba Tinubu saboda abin arzikin da yawa Najeriya sai an sakashi a kan kudin Najeriya irin yanda akawa su sardauna.
7