Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo:Malamai na Allah wadai da abinda wasu bata gari sukawa A’isha Buhari bayan Rashin Mijinta, Shugaba Muhammadu Buhari

An samu wasu suna saka hoton matar tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari, watau A’isha Buhari suna cewa ga bazawara idan akwai me so.

Saidai malamai sun yi Allah wadai da hakan inda suka ce ya sabawa koyarwar addini.

Malaman sun ce matar dakw cikin Takaba bai kamata a mata haka ba.

Karanta Wannan  Idan dai da Adalci a Duniya, Kamata yayi yanda aka halastawa maza auren mace fiye da daya, muma mata a halasta mana auren maza je fiye da daya>>Inji Lauya, Muhanuuzi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *