Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Wani Manomi ke gayawa shugaba Tinubu ba dadi bayan da ya kai masararsa kasuwa aka ce buhu dubu 20, yace ba zata yiyu ba

Wani manoni ya bayyana rashin jin dadinsa bayan da ya kai masararsa kasuwa zai sayar aka ce masa Naira Dubu 20 duk buhu.

manomin Yace wannan kudi ba zasu sai musu magani ko taki ba.

Ya rika fadin hakan ba zata yiyu ba.

Karanta Wannan  Bayan shan suka daga ciki da wajen Najeriya, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayar da umarnin a sake duba tuhumar cin amanar kasa da akewa kananan yara da aka kai Kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *