Friday, December 5
Shadow

Kwankwaso Gaskiya ya fada, Gwamnatin Tinubu na nunawa Arewa wariya>>Inji Kungiyoyi da yawa daga Arewa

Ƙungiyoyin Arewa ciki har da ACF sun goyi bayan maganganun Kwankwaso, kan cewa Gwamnatin Tinubu na nuna wariya ga Arewa

Ƙungiyoyin Arewa sun mara wa Jagoran Kwankwasiyya, Rabi’u Musa Kwankwaso baya kan zarginsa cewa gwamnatin Bola Tinubu tana nuna wariya ga Arewa ta hanyar rabon ayyuka da albarkatu.

A cewar Kwankwaso, hakan na ƙara jawo talauci da rashin tsaro a yankin.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Dan gidan Ministan Abuja, Wike ya wallafa irin rayuwa kece rainin da yake yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *