Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Ummi Nuhu ta yi bayani kan kyautukan data samu, ciki hadda karin haske kan labarin cewa Hadiza Gabon ta bata miliyan 5

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu ta saki Sabon Bidiyon inda ta yi karin haske kan labarin dake cewa, Hadiza Gabon ta bata miki 5.

Tace Hadiza Gabon bata bata Miliyan 5 ba amma zata iya cewa ma ta bata Miliyan dubu.

Tace dalili kuwa shine Hadiza Gabon ta bata dama ta bayyana abinda ke damunta.

Tace tana godiya ga musamman jarumai mata masu tashe a yanzu sun taimaka mata sosai.

https://www.tiktok.com/@arewaupdate34/video/7532195497621130514?_t=ZM-8yPqR8IYFoG&_r=1
https://www.tiktok.com/@arewaupdate34/video/7532197276941421831?_t=ZM-8yPr5XkA1bE&_r=1

Ta kuma godewa Masoya da sakonnin data samu.

Karanta Wannan  Man Fetur din matatar man Dangote ba zai ishi Najeriya ba dan haka zamu ci gaba da Shigo da man fetur daga kasar waje>>inji NNPCL da 'yan kasuwar Man Fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *