Friday, April 18
Shadow

Babban Fasto a Najeriya, Enoch Adebayo ya yi karin haske kan maganar cewa ya musulunta

Babban Fasto na cocin RCCG, Pastor Enoch Adebayo ya yi martani kan wani hotonsa da ke yawo a kafafen sada zumunta dake nunashi a kasar Saudiyya yaje aikin Hajji.

Yayi martanin ne ranar Asabar, 4 ga watan Janairu a yayin bikin shiga sabuwar shekara.

Yace nasan kunga hotona da aka nunani kamar Alhaji,… daga nan aka fashe da shewa a cocin nasa, saidai bai sake cewa komai ba, ya ci gaba da sha’aninsa.

Da ganin wannan hoto dai na bogene.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya rantsar da Gwamnan Rikon kwarya na jihar Rivers

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *