Friday, December 5
Shadow

Shuwagabannin ku na cewa ku yi hakuri da matsin rayuwa amma su suna kashe Bidiyoyin Naira wajan biyan bukatunsu>>Kasar Amirka ga ‘yan Najeriya

Ofishin jakadancin kasar Amurka a Najeriya ya bayyana cewa shuwagabanni na cewa mutane su yi hakuri da matsin rayuwa.

Amma su suna kashe Biloyoyin Naira wajan biyan bukatunsu.

Ofishin ya watsa hakan ne ta shafinsa na Twitter wanda tuni aka dauko muhawa me zafi kai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Wani abu ya fado saman kan Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II a fadar Gwamnatin Kano yana tsaka da jawabi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *