Friday, December 5
Shadow

Kamfanin man fetur na kasa, NNPCL ya ci gaba da hakar man fetur a Arewa>>Inji Gwamnan Gombe, Inuwa Yahya

Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahya ya bayyana cewa, kamfanin mai na kasa, NNPCL ya ci gaba da hakar man fetur a Arewa.

Yace hakane a wajan taro tsakanin shuwagabanni da Al’ummar da sukw mulka da ya wakana a Arewa House dake Kaduna.

Yace a lokacin da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya je kaddamar da aikin, ba’a gayyaci Tinubu ba, amma shi ne a wancan lokacin ya gayyanaci Tinubu, kuma Tinubun yayi alkawarin ci gaba da aikin.

Yace kuma Tinubun ya cika Alkawari.

Karanta Wannan  Makaranta a Najeriya ta kori ɗalibar da ta fallawa malami mari kan ya hanata TikTok

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *