Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda gwamnan Naija ke rawar wakar Omologo da Rarara yawa shugaba Tinubu da ya jawo cece-kuce

Bidiyo ya nuna gwamnan jihar Naija, Umar Bago Yana rawa da wakar Rarara wadda yawa shugaban kasa ta Omologo.

A Bidiyon an ga yanda Gwamnan ya taka rawa sosai.

Wasu sun yaba inda wasu kuma suka kushe.

Karanta Wannan  Ana cece-kuce tsakanin Gwamnan jihar Naija da Gwamnatin tarayya kan dakatar da gidan Rediyo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *