Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyo: ‘Yan Kannywood sun fi min Shehunan Darika irin su Inyasi da Shehu Tijjani Daraja>>Inji Malam Ibrahim Matayassara

Malamin Addinin Islama, Ibrahim Matayassara ya bayyana cewa, ‘yan nanaye na Kannywood sun fi masa Shehunan Darika.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa dake ta yawo a kaffen sada zumunta.

Malam yace kuma Marigayi, Sheikh Abubakar Mahmood Gumi yafi sauran manyan Shehunan Darika.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya zata sakarwa gwamnatin rikon kwarya ta jihar Rivers kudaden jihar ta aka rike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *