Friday, December 5
Shadow

Allah Sarki:Kalli Bidiyon yanda Sheikh Sani Yahya Jingir ya fashe da kuka yayin a yake wa’azi saboda shauki

Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir kenan ya fashe da kuka yayin da yake Tafsir

Da yawa sun yiwa malam Addu’ar dacewa.

https://www.tiktok.com/@darul_burhan_majlis/video/7533716399286504760?_t=ZS-8yXmTkBArDt&_r=1
@i_am_saeed01

Wa’azi Babban Aiki Ne, Allah Ya Karawa Maluman Mu Imani, Da Juriya Da Hakuri, Amkin, Allah Kuma Ya Karba Musu, Amin. #Sheikh_jingir #saeed_mansoor_saeed #islamicreminder

♬ Very Sad – Enchan
Karanta Wannan  Ji labarin yanda wata mata ta danne yaro dan shekaru 5 ta yi lalata dashi, mahaifinsa yace ganin mazakutar dansa a mike yasa hankalinsa ya tashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *