
Matashi daga Arewa me amfani da sunan Youngalajerh8 a Tiktok dake Karanta Qur’ani ya samu mabiya sama da shahararren mawakin Najeriya, Davido.
Younalajerh8 ya kai mabiya Miliyan 9 a Yayin da shi kuma Davido ke da mabiya Miliyan 8.8.
Hakan yasa mutane da yawa fadin cewa ba sai mutum yayi abin banza ba kamin ya daukaka a Tiktok.

