Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo yanda Hadiza Gabon Ta baiwa Abokin Aikinta, Ango Jamilu Adamu Kochila kyautar Naira Miliyan 2 ranar aurensa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta baiwa Abokin aikinta, Jarumi, Jamilu Adamu Kochila kyautar Naira Miliyan 2 a wajan bikinsa.

Bidiyon hakan ya yadu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga irin gudummawar da ake baiwa Jarumin.

@agg_multimedia_services

Hadiza Gabon da Baballe Naabbba Cikin shagulgulan bikin jarumi Jamilu Adamu kochila

♬ original sound – AGG Multimedia Services
Karanta Wannan  'Gwamnatin tarayya za ta yi cikakken bincike kan harin ƙauyukan Silame'

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *