Friday, December 5
Shadow

Kabir Gombe Kazami ne, Kuma kwanannan shi da Sheikh Bala Lau suka kwacewa marayu makaranta a Gombe, aikinsu kenan zalintar marayu, Sheikh Musa Salihu Alburham da Wani malamin Izalan Jos suka soki Shugabancin Izala na kasa

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

A yayin da dangantaka ke kara tsami tsakanin shugabancin Izala na kasa da Izalar Jos.

A baya Sheikh Dr. Musa Salihu Alburham ya soki Sheikh Nura Khalid wanda aka fi sani da Digital Imam inda har ‘ya’yan malam suka mayar da martani.

A yanzu kuma fadan ya kara fadada inda Wani daga cikin Malaman Izalar Jos ya fito ya zargi shugabancin Izala na kasa karkashin Jagorancin Sheikh Bala Lau da zalintar marayu.

A baya dai an samu rashin jituwa tsakanin Izalar Jos data Kaduna wadda daga baya aka zo aka sasantasu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wannan mutumin yayi ikirarin yin aiki a karkashin Kamfanin Sheikh Bala Lau inda yace an rike masa hakkinsa ba'a biyashi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *