Friday, June 26
Shadow

Ahmed XM Ya Rabu Da Matarsa Ta Farko “SOPHIE AUTA”, Ji Ainahin yanda ta kaya

Ahmed XM Ya Rabu Da Matarsa Ta Farko “SOPHIE AUTA”

Tsohuwar Matar Babban Dan KIRIPTO Nan “AHMAD XM” Ta Bayyana Tabbas Babu Aure Tsakaninta Da Ahmed XM.

Bata Bayyana Dalilin Rabuwarsu Ba, Saidai Tana Rokon Addu’arku.

Wannan Labarin Bai Yiwa Mutane Dadi Ba, Saidai Kaddara Ta Riga Fata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ba zai yiyu saurayi ya rika kawo miki Ice cream, Pizza, da sauransu ba ki ce ba zai tabha kiba, 'yar uwa ki daga mai mayafi haka ya Sumbhacheki>>Inji Fulbe Gombe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *