Friday, December 5
Shadow

Sam babu Adalci: Soja ya soki shugaba Tinubu saboda baiwa ‘yan kwallo kyautar Naira Miliyan 50 inda ya nuna dakunan bukka da suke kwana a ciki a daji

Sojan Najeriya ya koka da rashin adalci bayan da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya baiwa ‘yan kwallo mata kyautar Naira Miliyan 150.

Sojan yace albashinsu dubu dari ne inda ya nuna dakunan bukka da suke kwana yace sam babu adalci a lamarin.

Karanta Wannan  Buhari ne ya gina ramin da Tinubu ya jefa mu>>Inji Tsohon Hadimin shugaban kasa da ya ajiye aikinsa Hakeem Baba Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *